Anwar Sadat ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a shekara ta 1918 a Monufia Misra, Anwar Sadat shugaban ƙasar Misra ne daga watan Oktoba na shekarar 1970 (bayan Gamal Abdel Nasser) zuwa watan Oktoban shekarar 1981 (kafin Hosni Mubarak).

Anwar Sadat
Murya
Prime Minister of Egypt (en) Fassara

15 Mayu 1980 - 6 Oktoba 1981
Mustafa Khalil (en) Fassara - Hosni Mubarak
Prime Minister of Egypt (en) Fassara

26 ga Maris, 1973 - 25 Satumba 1974
Aziz Sedki (en) Fassara - Abd El Aziz Muhammad Hegazi (en) Fassara
Shugaban kasar Egypt

15 Oktoba 1970 - 2 Satumba 1971
Shugaban kasar Egypt

28 Satumba 1970 - 15 Oktoba 1970
Shugaban kasar Egypt

28 Satumba 1970 - 6 Oktoba 1981
Gamal Abdel Nasser - Hosni Mubarak
Vice President of Egypt (en) Fassara

19 Disamba 1969 - 14 Oktoba 1970
Hussein el-Shafei (en) Fassara - Ali Sabri (en) Fassara
speaker of the National Assembly of the United Arab Republic (en) Fassara

26 ga Maris, 1964 - 12 Nuwamba, 1968
speaker of the National Assembly of the United Arab Republic (en) Fassara

21 ga Yuli, 1960 - 27 Satumba 1961
Rayuwa
HaihuwaMit Abu al-Kum (en) Fassara, 25 Disamba 1918
ƙasaMisra
Sultanate of Egypt (en) Fassara
Kingdom of Egypt (en) Fassara
Republic of Egypt (en) Fassara
United Arab Republic (en) Fassara
Harshen uwaLarabci
MutuwaKairo, 6 Oktoba 1981
MakwanciUnknown Soldier Memorial (en) Fassara
Yanayin mutuwakisan kai (assassination (en) Fassara)
Killed byKhalid al-Islambuli (en) Fassara
Ƴan uwa
MahaifiMohammed Sadati
MahaifiyaSitt-Al-Barrein
Abokiyar zamaEqbal Madi (en) Fassara  (1940 -  1949)
Jehan Sadat (en) Fassara  (1949 -  6 Oktoba 1981)
Yara
AhaliAtef Sadat (en) Fassara
Karatu
MakarantaEgyptian Military College (en) Fassara
HarsunaTuranci
Larabci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, hafsa, statesperson (en) Fassara da Mai wanzar da zaman lafiya
Kyaututtuka
MambaFree Officers Movement (en) Fassara
Aikin soja
Fannin sojaEgyptian Army (en) Fassara
Digirimarshal (en) Fassara
Ya faɗaciEgyptian revolution of 1952 (en) Fassara
North Yemen civil war (en) Fassara
Yom Kippur War (en) Fassara
Imani
AddiniMabiya Sunnah
Jam'iyar siyasaNational Democratic Party (en) Fassara
Arab Socialist Union (en) Fassara
IMDbnm0755427
anwarsadat.org
Anwar Sadat a shekara ta 1980
Sadat tare da Carter
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe