Arda Güler (an haife shi ranar 25 ga watan fabrairun, 2005) dan kwallon kasar Turkey ne mai buga ma kungiyar wasanni na Andalus mai suna Realmadrid[1] da kuma kungiyar qwallon qafar kasar Turkiyya.[2]

Arda Güler
Rayuwa
HaihuwaAltındağ (en) Fassara, 25 ga Faburairu, 2005 (19 shekaru)
ƙasaTurkiyya
Karatu
HarsunaTurkanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Fenerbahçe Istanbul (en) Fassara2021-ga Yuli, 2023327
  Turkey national under-17 football team (en) FassaraSatumba 2021-104
  Turkey national association football team (en) FassaraNuwamba, 2022-82
Real Madrid CFga Yuli, 2023-106
 
Muƙami ko ƙwarewaattacking midfielder (en) Fassara
Lamban wasa10
24
Tsayi176 cm
IMDbnm13474982
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe