Christopher John Wilderl (an haife shi 23 ga Satumba 1967) wanda aka fi sani da Chris Wilder, ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne wanda a da yake buga wasa a matsayin ɗan wasan baya. Shi ne manajan kulob na Premier League Sheffield United.

Chris Wilder
Rayuwa
Cikakken sunaChristopher John Wilder
HaihuwaStocksbridge (en) Fassara, 23 Satumba 1967 (56 shekaru)
ƙasaBirtaniya
Harshen uwaTuranci
Karatu
MakarantaSilverdale School (en) Fassara
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Sheffield United F.C. (en) Fassara1986-1992931
Walsall F.C. (en) Fassara1988-198940
Charlton Athletic F.C. (en) Fassara1990-199010
Charlton Athletic F.C. (en) Fassara1991-199120
Leyton Orient F.C. (en) Fassara1992-1992161
Rotherham United F.C. (en) Fassara1992-199613211
Notts County F.C. (en) Fassara1996-1997460
Bradford City A.F.C. (en) Fassara1997-1998420
Sheffield United F.C. (en) Fassara1998-1999120
Northampton Town F.C. (en) Fassara1998-199810
  Lincoln City F.C. (en) Fassara1999-199930
Brighton & Hove Albion F.C. (en) Fassara1999-1999110
Halifax Town A.F.C. (en) Fassara1999-2001511
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Nauyi80 kg
Tsayi180 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe