Daouda Guindo an haife shi a ranar 14 ga Oktoba 2002 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu don ƙungiyar St. Gallen ta Switzerland,[1] a matsayin aro daga Red Bull Salzburg.[2][3]

Daouda Guindo
Rayuwa
HaihuwaMali, 14 Oktoba 2002 (21 shekaru)
ƙasaMali
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.transfermarkt.com/daouda-guindo/profil/spieler/671590
  2. https://www.whoscored.com/Players/425220/Show/Daouda-Guindo
  3. https://www.ea.com/en/games/ea-sports-fc/ratings/player-ratings/daouda-guindo/260237