Friedrich Wilhelm von Steuben

Friedrich Wilhelm (an haife shi ranar 17 ga watan satumba, shekara ta 1730 - 28 nuwamba, 1794). Tsohon soja ne.

Friedrich Wilhelm von Steuben
military chief of staff (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken sunaFriedrich Wilhelm August Heinrich Ferdinand von Steuben
HaihuwaMagdeburg, 17 Satumba 1730
ƙasaKingdom of Prussia (en) Fassara
Tarayyar Amurka
MazauniNew York
Harshen uwaJamusanci
MutuwaSteuben (en) Fassara da Birnin Utica, 28 Nuwamba, 1794
MakwanciSteuben Memorial State Historic Site (en) Fassara
Ƴan uwa
MahaifiWilhelm Augustin Steuben
MahaifiyaMaria Justina von Jagow
Abokiyar zamaNot married
Karatu
HarsunaJamusanci
Sana'a
Sana'ahafsa
EmployersJoseph Frederick William (en) Fassara
Muhimman ayyukaRevolutionary War Drill Manual (en) Fassara
Kyaututtuka
MambaAmerican Philosophical Society (en) Fassara
Aikin soja
Fannin sojaPrussian Army (en) Fassara
Continental Army (en) Fassara
DigiriFänrik (en) Fassara
lieutenant (en) Fassara
Ya faɗaciAmerican Revolutionary War (en) Fassara
Second Silesian War (en) Fassara
Seven Years War (en) Fassara

Farkon rayuwa da Aiki

gyara sashe

An haifa Von Steuben shekara ta (17 Satumba 1730). Magdeburg,Duchy of Magdeburg, Kindom of prussian. ya kasance Manjo janar ne na soja na kasar Amurka. An fi sanin sa da suna Baron Von Steuben.Mayaki ne kuma jajirtar can mayaki.

Baron Von Steuben yamutu shekaran alib (28 Nuwanbar 1794)a lokacin yanada shekaru (64)a garin New York (jiha)

Manazarta

gyara sashe