Gidado dan Laima
Gidado dan Laima (ya rayu daga shekarar 1817 zuwa 1842) anfi saninsa da Waziri Gidado yakasance shine babban wazirin Daular Sokoto, lokacin halifancin Sarki Muhammadu Bello.[1] shi ya kafa jerin wazirai da akafi sani ayanzu da Gidado; wadanda mabiyansa suka hada da Waziri Junaid da Abd al-Qadir (Sokoto).
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1817 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 1842 |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Wanda ya maye gurbin wazircin Gidado shine Abd al-Qadir (Sokoto) daga shekarar (1842–1859) a 1842. Lokacin da Hugh Clapperton ya zauna a Sokoto, kuma yakasance karkashin kular iyalan gidan Abdulkadir ne.
Anazarci
gyara sashe- ↑ Last, Murray. The Sokoto Caliphate. [New York]: Humanities Press, 1967. p. 149
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGMasarautar KanoJerin Sarakunan KanoYaƙin Duniya na IIRadhika MerchantMusamman:SearchHausawaUsman Dan FodiyoAnnabi IsahNajeriyaKarin maganaUmar M ShareefAnnabi SulaimanDauda Kahutu RararaMusamman:RecentChangesIndiyaAnnabi MusaAbba Kabir YusufMomee GombeSanusi Lamido SanusiKhalid Al AmeriIbrahim NiassJerin sunayen Allah a MusulunciHausa BakwaiWikipidiyaIstiharaMuhammadNuhuMisraWikipedia:Kofan al'ummaJerin kasashenIbrahim Ahmad MaqariAli NuhuMuhammadu Sanusi IDuniyaHarshen HausaJerin ƙasashen Afirka