James McAtee

Dan wasan kwallon kafa ne a Ingila

James McAtee James John McAtee (an haife shi a ranar 18 ga Oktoba 2002) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya ko kuma winger don ƙungiyar Premier League Sheffield United, a matsayin aro daga Premier League Manchester City, da ƙasar Ingila 'yan ƙasa da shekara 21.

James McAtee
Rayuwa
HaihuwaSalford (en) Fassara, 18 Oktoba 2002 (21 shekaru)
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi1.8 m

Manazarta

gyara sashe