Kampala birni ne, da ke a lardin Kampala, a ƙasar Uganda. Shi ne babban birnin ƙasar Uganda kuma da babban birnin lardin Uganda. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimillar mutane 3,125,000 (miliyan uku da dari ɗaya da ashirin da biyar). An gina birnin Kampala a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Issa.

Kampala


Wuri
Map
 0°18′49″N 32°34′52″E / 0.3136°N 32.5811°E / 0.3136; 32.5811
Ƴantacciyar ƙasaUganda
Region of Uganda (en) FassaraCentral Region (en) Fassara
District of Uganda (en) FassaraKampala District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,680,600 (2019)
• Yawan mutane8,892.06 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili189,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuLake Victoria (en) Fassara
Altitude (en) Fassara1,190 m
Tsarin Siyasa
• Lord Mayor (en) FassaraErias Lukwago (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizokcca.go.ug
Kampala.

Manazarta

gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.