Kolombiya

ƙasa a nahiyar Amurka ta Kudu

Kolombiya (lafazi: /kolombiya/) ko Kwalambiya[1] ko Colombia (da harshen Hispaniya, da harshen Turanci), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 1,141,748. da yawan jama'a, kimanin, 49,100,000, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[2].

Kolombiya
Colombia (es)
Flag of Colombia (en) Coat of arms of Colombia (en)
Flag of Colombia (en) Fassara Coat of arms of Colombia (en) Fassara


TakeNational Anthem of Colombia (en) Fassara

Kirari«Libertad y Orden»
«Freedom and Order»
«Свобода и ред»
«Colombia is magical realism»
«Wolność i porządek»
«Liberdade e orde»
Suna sabodaChristopher Columbus
Wuri
Map
 4°00′N 73°15′W / 4°N 73.25°W / 4; -73.25

Babban birniBogotá
Yawan mutane
Faɗi49,065,615 (2017)
• Yawan mutane42.97 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Labarin ƙasa
Bangare naLatin America (en) Fassara, Amurka ta Kudu, Hispanic America (en) Fassara da Ibero-America (en) Fassara
Yawan fili1,141,748 km²
Altitude (en) Fassara223 m
Wuri mafi tsayiPico Cristóbal Colón (en) Fassara (5,775 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiUnited States of Colombia (en) Fassara
Ƙirƙira1810
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Majalisar zartarwaGovernment of Colombia (en) Fassara
Gangar majalisaCongress of Colombia (en) Fassara
• President of Colombia (en) FassaraGustavo Petro (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara318,511,813,577 $ (2021)
KuɗiColombian peso (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.co (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+57
Lambar taimakon gaggawa123 (en) Fassara
Lambar ƙasaCO
Wasu abun

Yanar gizogov.co
Kasar kwolambiya

Kolombiya yana da iyaka da Panama, Peru, Venezuela, Brazil da kuma Ekweita.

Babban birnin Kolombiya shine Bogotá.

Kudin kasar kwolombiya
Wasan kwallon kafa a kwolambiya
Yan sandan kasar kwolombiya

Fannin tsaro

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
  2. "Population et densité des principaux pays du monde en 2017". 2017.[permanent dead link]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.