Leicester [lafazi : /leseter/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Leicester akwai mutane 348,300 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Leicester a karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.

Leicester


Kirari«Semper Eadem»
Wuri
Map
 52°38′00″N 1°08′00″W / 52.633333333333°N 1.1333333333333°W / 52.633333333333; -1.1333333333333
Ƴantacciyar ƙasaBirtaniya
Constituent country of the United Kingdom (en) FassaraIngila
Region of England (en) FassaraEast Midlands (en) Fassara
Ceremonial county of England (en) FassaraLeicestershire (en) Fassara
Unitary authority area in England (en) FassaraCity of Leicester (en) Fassara
Enclave within (en) FassaraLeicestershire (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi464,395 (2016)
• Yawan mutane5,047.77 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili92 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuRiver Soar (en) Fassara
Altitude (en) Fassara67 m
Tsarin Siyasa
• GwamnaPeter Soulsby (en) Fassara (2011)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙoLE1-LE67
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho0116
NUTS codeUKF21
Wasu abun

Yanar gizoleicester.gov.uk
Leicester.

Manazarta

gyara sashe