Narimène Madani (an haife ta ranar 12 ga watan Maris, 1984) a Béjaïa. 'yar wasan ƙwallon ragar ƙasa ce ta Aljeriya. Ta wakilci 'yan wasan kasar Aljeriya a gasar Olympics ta Beijing a shekarar 2008.

Narimène Madani
Rayuwa
HaihuwaBéjaïa, 12 ga Maris, 1984 (40 shekaru)
ƙasaAljeriya
Karatu
HarsunaLarabci
Sana'a
Sana'avolleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewaopposite hitter (en) Fassara
Tsayi180 cm

Bayanin kulob

gyara sashe

Kulob na yanzu : </img> MB Bejaia (Aljeriya)

Kulob din da ya gabata : </img> GSP (tsohon MC Algiers)

Kulob din da ya gabata : </img> NC Bejaia (Aljeriya)

Kulob na farko : </img> MB Bejaia (Aljeriya)

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe