Rolando Mandragora[1] (an haife shi ranar 29 ga watan Yuni, 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4]

Rolando Mandragora
Rayuwa
HaihuwaNapoli, 29 ga Yuni, 1997 (26 shekaru)
ƙasaItaliya
Karatu
HarsunaItaliyanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Udinese Calcio-
  Italy national under-17 football team (en) Fassara2013-201440
  Italy national under-16 football team (en) Fassara2013-201440
  Italy national under-19 football team (en) Fassara2014-2015101
  Italy national under-18 football team (en) Fassara2014-201410
Genoa CFC (en) Fassara2014-201650
  Italy national under-21 football team (en) Fassara2015-
Delfino Pescara 1936 (en) Fassara2015-2016260
  Juventus FC (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa38
Nauyi76 kg
Tsayi183 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe