Saliyo ko Sierra Leone ƙasa ce dake a nahiyar Afirka, a yankin yammacin Afirka. tana da iyaka da Laberiya daga kudu maso gabas, da koma Guinea da ga arewa, tana da fadin kasa kimanin murabba'i 71,740,Km (27,699sq mi) [1] kuma tana da yawan jama a kimanin 7,092,113, bisa ga jimilan shekara ta 2015. Babban birnin Saliyo Freetown ne.

Saliyo
Republic of Sierra Leone (en)
Flag of Sierra Leone (en) Coat of arms of Sierra Leone (en)
Flag of Sierra Leone (en) Fassara Coat of arms of Sierra Leone (en) Fassara

TakeHigh We Exalt Thee, Realm of the Free (en) Fassara

Kirari«Unity, Freedom, Justice»
«The freedom to explore»
Suna sabodaLion Mountains (en) Fassara
Wuri
Map
 8°30′N 12°06′W / 8.5°N 12.1°W / 8.5; -12.1

Babban birniFreetown
Yawan mutane
Faɗi7,557,212 (2017)
• Yawan mutane105.34 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Yaren Krio
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili71,740 km²
• Ruwa0.2 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount Bintumani (en) Fassara (1,945 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiCommonwealth realm of Sierra Leone (en) Fassara
Ƙirƙira19 ga Afirilu, 1971
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatipresidential system (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Sierra Leone (en) Fassara
• President of Sierra Leone (en) FassaraJulius Maada Bio (en) Fassara (4 ga Afirilu, 2018)
• Chief Minister of Sierra Leone (en) FassaraDavid Sengeh (en) Fassara (2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara4,249,234,574 $ (2021)
KuɗiLeone na Saliyo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.sl (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+232
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara da 019 (en) Fassara
Lambar ƙasaSL
Wasu abun

Yanar gizostatehouse.gov.sl
Instagram: presidentmaadabio Edit the value on Wikidata
Tutar Sierra Leone.
Julius Maada Bio shugaba na yanzu a kasar
Freetown - Chancery Office Building - 1983

Manazarta

gyara sashe


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe