Seyni Kountché
Seyni Kountché ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1931 a Fandou, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1987 a Paris, Faransa. Seyni Kountché shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1974 zuwa Nuwamba 1987 (bayan Hamani Diori - kafin Ali Saibou).
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Fandou Béri (en) ![]() | ||
ƙasa | Nijar | ||
Mutuwa | Faris, 10 Nuwamba, 1987 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (brain cancer (en) ![]() | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||
Digiri | Janar | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Rundunar Tsaron Nijar |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/06/Seyni_Kountche_1983_cropped.jpg/250px-Seyni_Kountche_1983_cropped.jpg)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe🔥 Top keywords: Babban shafiKhalid Al AmeriCarles PuigdemontMusamman:SearchAisha Sani MaikudiDauda Kahutu RararaUlmMusamman:RecentChangesHausawaYaƙin Duniya na IIKarin maganaJerin Sarakunan KanoRadhika MerchantAnnabi SulaimanKano (birni)Annabi IsahWikipedia:Kofan al'ummaUmar M ShareefSanaaMomee GombeUsman Dan FodiyoHarshen HausaRitu Porna ChakmaWikipidiyaJerin sunayen Allah a MusulunciSana’aMuhammadKanoFulaniNajeriyaUmar Ibn Al-KhattabJa'afar Mahmud AdamAnnabi MusaIstiharaAnnabi YusufFayil:Bihar district map.PNGNuhuMasarautar KanoUmar Abdul'aziz fadar bege