Hausa Wikipedia Cheatsheet

Wannan suna aiki a ko'ina cikin Wiki How        

BayaniAbun da zaku saAbun da zaku gani
Kwantaccen rubutu

''kwantacce''

kwantacce

Kakkauran rubutu'''kakkaura'''kakkaura
Kwantacce kuma kakkaura'''''Kwantacce kuma kakkaura'''''Kwantacce kuma kakkaura
Yin mahaɗa zuwa wani shafi[[Kano]]
[[Kaduna]]
Kano
Kaduna

Mahaɗar shafi da wani suna

[[Kano (jiha)|Kano]]

Kano

Mahaɗi zuwa sashe a cikin shafi

[[Nijeriya#Tarihi]]
[[Nijeriya#Tarihi|Tarihin Nijeriya]]

Nijeriya#Tarihi
Tarihin Nijeriya

Duk shafin da ba'a kirkira ba, inda aka sa shi cikin mahadar baka hudu "[[kamar haka]]" to zai nuna sunan da jar kala.

[[Misali]]

Misali

Mahadar shafin yanar gizo

https://www.ha.wikipedia.org

https://www.ha.wikipedia.org

Mahada mai nuna lamba kawai

[https://www.ha.wikipedia.org]

[1]

Mahaɗar shafin yanar gizo da kuma suna

[https://www.wikipedia.org/ Wikipedia]

Wiki How

Soke rubutu a Shafukan tattaunawa.

<s>An soke wannan rubutun</s>

An soke wannan rubutun

Jan layi a ƙasar rubutu

<u>An ja layi a kasan wannan rubutun</u>

An ja layi a ƙasan wannan rubutun

Wannan suna aiki ne a farkon layi kawai.    
BayaniAbunda zaku saAbunda zaku gani
Mahaɗar tura wani shafi zuwa wani shafin
Wannan dole ne a sashi a farkon layi kawai, kuma shi kaɗai a shafin.

#REDIRECT [[Shafin da ake so Mahaɗar taje]]

Shafin da ake so Mahaɗar taje

Mahaɗar tura wani shafi zuwa wani sashe a cikin wani shafin

#REDIRECT [[Shafin da ake so Mahaɗar taje#Sunan sashe]]

Shafin da ake so Mahaɗar taje#Sunan sashe

Zaɓar hawa-hawa a wurin sassan muƙala muƙala
Da zaran an samu sassa hudu a shafi, zai bayyana.

==Hawa na 2==
===Hawa na 3===
====Hawa na 4====
=====Hawa na 5=====
======Hawa na 6======

(Babu buƙatar amfani da  =Hawa na 1=  domin dashi sunan shafin yake amfani)

Hawa na 2

Hawa na 3

Hawa na 4

Hawa na 5
Hawa na 6
Jerin abubuwa

* Na ɗaya
* Na biyu
** Na ɗaya, a karkashin na biyu
* Na ukku

  • Na ɗaya
  • Na biyu
    • Na ɗaya, a karkashin na biyu
  • Na ukku
Jerin abubuwa da lambobi

# ɗaya
# Biyu
## Na ɗaya, a karkashin na biyu
# Ukku

  1. Na ɗaya
  2. Na Biyu
    1. Na ɗaya, a karkashin na biyu
  3. Na Ukku
Daidata rubutu a shafin tattaunawa
'

Na farko baya buƙatar komi
:daidaito na farko
::daidaito na biyu
:::daidaito na ukku
::::daidaito na hudu

Na farko baya buƙatar komi

daidaito na farko
daidaito na biyu
daidaito na ukku
daidaito na hudu